IQNA

Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Karo Na Biyar A Kasar Guenea

15:35 - August 03, 2011
Lambar Labari: 2164810
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki karo na biyar kasar Guenea Konakry a babban birnin kasar tare da hakartar malaman addini da kuma cibiyoyin ilimi daban-daban.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kankan an bayyana cewa, an gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki karo na biyar kasar Guenea Konakry a babban birnin kasar tare da hakartar malaman addini da kuma cibiyoyin ilimi daban-daban na kasar wadda take da yawan musulmi a nahiyar Afirka.

A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama an bayyana cewa, an girmama makaranta da mahardata da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da aka gudanar a kasar malazia, tare da halartar kasashen duniya daban-daban, musamman ma dai kasashen musulmi da na larabawa daga cikinsu, inda aka girmama mahalrtan baki daa, da grmamawa ta mudamman ga wadanda suka nuna kwazo.

Wannan dai shi ne karo na hamsin da uku da ake gudanar da irin gasa, domin kuwa an fara gudanar da ita net un lokacin da kasashen musulmi bas u mayar da hankali kan gudanar da ayyukan kur'ani ta irin wannan fuska ba, kuma ya zuwa irin wannan salon a kasar Malazia ya samu karbuwa aduniya, mutumin da ya zo na daya ya samu kyautar kudi sama dad ala dubu goma.

An girmama makaranta da mahardata da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki da kuma harda da aka gudanar a kasar malazia, tare da halartar kasashen duniya daban-daban, musamman ma dai kasashen musulmi da na larabawa daga cikinsu, da ma wasu daga cikin kasashen turai da na Asia.

835767


captcha