IQNA

Makaranta Kur'ani Na Kasa Da Kasa Na Halartar Baje Koli Kur'ani

15:34 - August 03, 2011
Lambar Labari: 2164811
Bangaren zamantakewa, wasu daga cikin makaranta kur'ani ami tsarki na duniya da ma wasu na yanki sun halarci baje kolin kur'ani da ake gudanarwa birnin Tehran a karo na goma sha biyar, domin ganewa idanunsu yadda baje koli ke gudana.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyan acewa, babban jami'i mai kula da hulda da jam'a taron baje kolin kur'ani KKeyanaz Kaveh ya bayyana cewa wasu daga cikin makaranta kur'ani mai tsarki na duniya, da ma wasu na yanki sun halarci baje kolin kur'ani da ake gudanarwa birnin Tehran, a karo na goma sha biyar, domin ganewa idanunsu yadda baje koli ke gudana da kuma irin kayan da aka kawo a wurin.

Labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na mosque an bayyana cewa, babban masallcin birnin Strausburg na kasar Faransa zai dauki nauyin tarukan karatun kur'ani mai tsarki, wanda zai samu halartar mabiya addinin muslunci daga sassa daban-daban na birnin a cikin wannan wata mai alfarma, akmar dai yadda aka saba gudanarwa a kowace shekara.
Wasu daga cikin makaranta kur'ani ami tsarki na duniya da ma wasu na yanki sun halarci baje kolin kur'ani da ake gudanarwa birnin Tehran a karo na goma sha biyar, domin ganewa idanunsu yadda baje koli ke gudana a nan birnin fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran.
836114
captcha