IQNA

Iran A shirye Take Ta Yi Aiki Kafada Da Kafada Da Kasar Masar

15:34 - August 03, 2011
Lambar Labari: 2164812
Bangaren siyasa da zamantakewa, shugaban kwamitin cibiyar bunkasa harkokin al'adu da harkokin muslunci ya sheda cewa gwamnatin Iran a shirye take fadada dangantakarta da kasar Masar a dukkanin bangarori.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wata ganawa day a yi da wata tawaga daga kasar Masar, shugaban kwamitin cibiyar bunkasa harkokin al'adu da harkokin muslunci ya sheda cewa gwamnatin Iran a shirye take fadada dangantakarta da kasar Masar a dukkanin bangarori bisa la'akai da matsayin da kasashen biyu suke da shi, da kuma tasirinsu a cikin harkokin siyasar yankin gabas ta tsakiya.
Jamhuriyar muslunci ta Iran abin koyi ce ta fuskacin yin rangwame da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai da aka safkar daga sama, domin kuwa akwai 'yancin addini ba tare da tsangwamar wani bangare na addini ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren hulda da jama'a na ma'aitr bunkas aharkokin al'adu ta kasar Iran an bayyana cewa, baban jagoran mabiya addnin kirista a kasar Armenia ya bayyana cewa, jamhuriyar muslunci ta Iran abin koyi ce ta fuskacin yin rangwame da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai da aka safkar daga sama.
Domin kuwa akwai 'yancin addini ba tare da tsangwamar wani bangare na addini ba, akmar dai yadda duk duniya ta sheda hakan a halin yanzu shugaban kwamitin cibiyar bunkasa harkokin al'adu da harkokin muslunci ya sheda cewa gwamnatin Iran a shirye take fadada dangantakarta da kasar Masar a dukkanin bangarori bisa la'akai da matsayin da kasashen biyu suke da shi, da kuma tasirinsu a cikin harkokin siyasar yankin gabas ta tsakiya.
835936
captcha