IQNA

Ofishin Jakadancin Kuwait A Belgim Na Gudanar Da Gasar Karatun Kur’ani

20:09 - August 06, 2011
Lambar Labari: 2166063
Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar kuwait ya dauki nauyin shiryawa da gudanar da wat agasar karatun kur’ani mai tsarki a babban birnin Bussel, da ke samun halartar musulmi mazauna kasar kamar yadda ya saba gudanarwa a cikin watan ramadan amai alfarama.
Kamfanin dilalncin labaran iqn ay ahabrta cewa a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, ofishin jakadancin kasar kuwait ya dauki nauyin shiryawa da gudanar da wat agasar karatun kur’ani mai tsarki a babban birnin Bussel, da ke samun halartar musulmi mazauna kasar kamar yadda ya saba gudanarwa a cikin watan ramadan amai alfarama da nufin samun lada da kuma albarkar dake tattare da wannan wata.
Wani rahoton kuma na baban ya bayyana cewa, wani makarnaci ya samu kyakkyawar karbuwa daga su kansu makaranta da suke halartar wannan gasa daga kasashen duniya daban-daban musamman na musulmi da na larabawa, kamar yadda kwamitin shirya gasar ya nuna matukar gamsuwa da yadda yake yin amfani da salo na musamman wajen karanta littafin Allah mai tsarki, bayan kammala gasar dai za abayar da kyutuka na musamman ga wadanda suka nuna kwazo.
Wannan makarancin kur’ani mai tsarrki Sayyid Sadeq ya samu gagarumar karbuwa agasar karatun kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa a kasar Kuwait a matsayi na kasa da kasa, inda ake gudanar da rana ta hudu bayan fara ta ranar juma’ar da ta gabata, inda daruruwan makaranta daga kasashen musulmi da na larabawa suke gogawa a wannan gasa. 837396
captcha