Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya nuna matukar bukatar gudanr da zama na kasashe mambobi a kungiyar kasashen musulmi domin tattauna muhimman batutuwa da suke gabansu musamman matsalar yunwa akasar Somalia.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na afriqueexpasion an bayyana cewa, Ahmad Daud Auglo ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya nuna matukar bukatar gudanr da zama na kasashe mambobi a kungiyar kasashen musulmi domin tattauna muhimman batutuwa da suke gabansu musamman matsalar yunwa a kasar Somalia dake gabacin nahiyar Afirka.
An gudanar da wannan zaman tattaunawa tsakanin addinai biyu na muslunci da kuma Buda, wanda shi ne karo na biyu a birnin qom da ke jamhuriyar muslunci ta Iran, tare da halartar masana daga dukkanin bangarorin mabiya addinan guda biyu, kuma masana sun bayar da gudunmawarsu a taron.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na afriqueexpasion an bayyana cewa, Ahmad Daud Auglo ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya nuna matukar bukatar gudanr da zama na kasashe mambobi a kungiyar kasashen musulmi domin tattauna muhimman batutuwa da suke gabansu musamman matsalar yunwa a kasashan gabacin nahiyar Afirka domin sanin hanyoyin taimakawa.
837757