Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan canje-canjen da ake samu a halin yanzu a duniyar musulmi taron baje koli na kasa da kasa da ake gudanarwa akaro na goma sha tara 19 a birnin Tehran.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan canje-canjen da ake samu a halin yanzu a duniyar musulmi taron baje koli na kasa da kasa da ake gudanarwa akaro na goma sha tara a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran.
Ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na masrwy an bayyana cewa, jami'ar Azhar ta kasar Masar ta aike da wata wasika ta gargadi ga tashar talabijin ta Nile sat a shirin da take da shi na watsa wani fim na Imamai Hassan da Hussain (AS) a cikin watan Ramadan mai zuwa, saboda nuna fusakunsu da aka yi a cikin fim din, wanda jami'ar take ganin cewa hakan ya sabawa koyarwar muslunci a nuna fusakun ahlul bait masu tsarki a cikin fina-finai.
Gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan canje-canjen da ake samu a halin yanzu a duniyar musulmi taron baje koli na kasa da kasa da ake gudanarwa akaro na goma sha tara 19 a birnin na da matukar muhimmanci ga dukkanin masu bukatar shiga wannan baje koli domin gane wa idanunsu abubuwan da suke faruwa.
838991