IQNA

An Fara Guadanar Da Gasar Kur'ani Mai Tsarki Ta Birnin Dubai

15:26 - August 09, 2011
Lambar Labari: 2167953
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani ta duniya da aka saba gudanarwa abirnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa a karo na goma sha biyar, tare da halartar makaranta.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Khaleej Times an bayyana cewa, yanzu haka dai an fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani ta duniya da aka saba gudanarwa abirnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa a karo na goma sha biyar, tare da halartar makaranta daga kasashen dubiya daban-daban, da suka hada da na larabawa da kuma na musulmi.

Wannan aya mai albarka tana daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki da suka yi bayani filla-filla a kan asalin kyawawan dabi'u da akidar musulunci ta koyar da dan adam, an ruwaito daga manzon Allah (SAW) cewa duk wanda ya yi aiki da wannan aya lallai imaninsa ya kammala. Haka nan dangane da ayar canja alkibla, an ambaci cewa yahudawa sun nemi su kawo rikici kan lamarin, amma wannan aya mai labarka ta ba su amsa, inda ta bayyana musu kada ku yi tsammanin cewa addinin Allah shi ne kawai kallon alkibla, bin addinin Allah da aiki na gari na tattare da abubuwa uku, daya yana da dangantaka da akida ta imani da Allah madaukakin sarki, wato dole mutum ya yi imani da Allah da mala'ikunsa, da littafan da aka safkar daga sama da kuma annabawan Allah.

839270
captcha