IQNA

A Cikin Makon Nan Za A Fara Gasar Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasar Masar

16:37 - August 09, 2011
Lambar Labari: 2167997
Bangaren kasa da kasa, a cikin makon nan da muke ne za a fara gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a karo na goma sha tara a birnin Akahira fadar mulkin kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labar da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Al-aharam da ake bugawa a kasar an bayyana cewa, a cikin makon nan da muke ne za a fara gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a karo na goma sha tara a birnin Akahira fadar mulkin kasar, wanda kuma a cikin watan ramadana mai alfarma ne aka saba gudanar da ita.

Matar tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar ta yi barazanar cewa idan shugabannin kasashen larabawa suka yi wata Magana kan shari'ar mijinta to za ta tona asirinsu kan abubuwan da suka yi ta kullawa.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto dake cewa, matar tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar ta yi barazanar cewa idan shugabannin kasashen larabawa suka yi wata Magana kan shari'ar mijinta to za ta tona asirinsu kan abubuwan da suka yi ta kullawa a lokacin da yake kan mulkin kasar Masar.

A cikin makon nan da muke ne za a fara gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a karo na goma sha tara a birnin Akahira fadar mulki kuma babban birni cibiyar hada-hadar kasuwanci.

839228
captcha