Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, babbar manufar bude ofishin darul taqrib a birnin Alkahira na kasar Masar ita ce samara da hadin kai tsakanin malaman muslunci an duniya wato tsakanin jami'ar Azhar da kuma babbar cibiyar ilimi ta birnin Najaf mai alfarma da ke kudancin kasar Iraki, wada babbar cibiyar kusant da mazhabobin muslunci ta duniya ta dauki nauyin gudanarwa.
An buga tare da yada wani littafi mai suna yunkurin Imam Hussain (AS) a cikin harshen turancin Ingilishi a birnin karbala na kasar Iraki da nufin kara fadada fahimtar iyalan gidan manzon Allah a cikin al'ummar musulmi, ta yadda hakan zai taimaka masu fahimtar wannan harshe.
Jikan manzon Allah ya taka gagarumar rawa wajen rike ragamar jagorancin addinin muslunci bayan shahadar dan uwansa amincin Allah ya tabbata a gare shi a hannun azzaluman sarakunan bani umayya, inda zuriyar manzon Allah ta shiga cikin wani halin na kunci da zalunci da takura domin kawai a kawar da al'umma daga shiriyar manzo.
Buga tare da yada wani littafi mai suna yunkurin Imam a cikin harshen turancin Ingilishi a birnin karbala na kasar Iraki, wanda ake ganin cewa yin hakan yana da kyau na da matukar muhimmanci a cikin wannan zamani da muke rayuwa a cikinsa.
840740