IQNA

Wani Malamin Yahuadawa Ya Kirayi Jami'ar Azhar Da Ta Yi Mubarak Afuwa

17:23 - August 10, 2011
Lambar Labari: 2168663
Bangaren kasa da kasa, wani daya daga cikin malaman yahudawan sahyuniya ya bukaci da a yiwa tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar afuwa inda ya mika wannan rook ga babban malamin jami'ar Azhar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na tashar talabijin din alalam an bayyana cewa wani daya daga cikin malaman yahudawan sahyuniya ya bukaci da a yiwa tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Masar afuwa inda ya mika wannan rook ga babban malamin jami'ar musuluncin nan ta Azhar mai dadaden tarihi a kasar Masar.

A kowane lokaci Allah madaukakin sarki ba tsanantawa ba ne kan bayinsa, domin kuwa kowane mutum yana aikata umurnin Allah ne daidai iyawarsa da ikon da Allah ya ba shi kan yin hakan. Azumina wajibi a cikin addinin muslunci shi ne na wata guda, wato ramadana mai alfarma, wanda shi ma Allah ya kawo sauki ga marassa lafiya ko matafiya, ko kuma tsoffi.

Inda matafiya za su rama abin suka sha na kawanakin watan ramadan a wasu lokutan na daban a cikin wasu watannin, kamar yadda su ma marassa lafiya idan sun samu sauki, da za su iya rama azumi, to za su yi daidai ne da hukuncin matafiya, yayin da tsoffi da ba za su iya ba, ko marassa lafiya da ba su samu saukin da za su iya ramawa ba, to za su bayan ciyar da wani mikidari na abinci.

A cikin wannan ayar mai albarka za mu koyi cewa, musulunci addini ne da ya yi daidai da kowane aji na mutane, da kuma yana ka’idoji da dokoki da suka yi daidai da yanayin da suka samu kansu, wannan kuwa har da zumi, inda musulunci ya yi la’akari da yanayin mutane kuma saka ka’idoji da hukunce-hukuncensa bisa hakan. 840238
captcha