IQNA

Mutane Za Su Ci Gaba Da Zanga-Zangar Neman 'Yanci A kasar Bahrain

17:45 - August 10, 2011
Lambar Labari: 2168672
Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar Bahrain sun sha alwashin ci gaba da neman 'yancinsu daga masarautar Al-khalifa ta kasar domin samun walwalar siyasa da kuma gudanar da gyara a cikin harkokin mulkin kasar.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewar mutanen kasar Bahrain sun sha alwashin ci gaba da neman 'yancinsu daga masarautar Al-khalifa domin samun walwalar siyasa da kuma gudanar da gyara a cikin harkokin mulki tsawon shekaru tun bayan da 'yan mulkin mallakar Birtaniya suka kafa su.

Ayar da ta gfabaci wannan ta yi bayani ne kan wajabcin azumi, da kuma wasu daga cikin hukunce-hukuncensa, yayin da ita kuma wannan aya mai albarka take yin bayani kan lokacin gudanar da wannan aikin ibada na azumi, wato watan ramadana mai lafarma.

Kafin watan ramadan ya zama watan azumi na wajibi a kan musulmi, ya kasance shi ne watan da aka safkar da kur’ani mai tsarki a cikinsa, a cikinsa ne dare mafi daraja da albarka yake, wato daren laitul qadr, wanda shi ne daren safkar kur’ani mai tsarki,

A cikin kur’ani mai tsarkin sunan watan ramadan ne kawai aka ambata da sunansa, Musulunci addini ne mai sauki wanda ba ya san tsanantawa a kan mabiyansa, a kan haka ne aka yi sauki ga wadanda suke cikin tafiya ko rashin lafiya da su sha azumi, sai su rama a wasu lokuta na daban, yayin da wadanda ba za su iya yi ba sam-sam sai su bayar da kaffara.

839955
captcha