Bangaren fikira da ilimi, wasu daga cikin cibiyoyin da kungiyoyin musulunci a kasar Malazia sun fara gudanar da wani zama domin tattauna hanyoyin bunkasa bahasi da kuma nazai kan ilmomin muslunci a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa A yi amfanin dukknin hanyoyi da makiya suke yin amfani da su wajen cutar da musulunci da musulmi, domin a mayar da kwatankwacin aikinsu a kansu, dakin Allah yana da alfarma da aka hana yaki a cikinsa, amma saboda alfarmar jinin mumini Allah ya halasta a yaki kafirai a cikinsa matukar dai suka yaki muminai a cikinsa.
Sakawa da kwatankwaci a kan makiya ba tare da wuce goda da iri ba, daya ne daga cikin hanyoyin da musulunci ya koyar da mabiyansa, bayanin ya kara da cewa a koda yaushe addini na hankoron ganin an yi adalci ne a cikin al'umma baki daya.
Daga cikin abubuwan da Allah madaukakin sarki ya yi umurni da su kuma ya wajabta su a kan muminai shi ne azumi, wanda kuma wannan aikin ibada bai takaitu da al’ummar manzon Allah Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, a ‘a har ma sauran annabawa da suka gabata da al’ummominsu suna yin wannan ibada.
840596