IQNA

An Nuna Sunayen Allah Da Aka Kawata A Bangaren Harshen India

16:12 - August 13, 2011
Lambar Labari: 2169898
Bangaren kasa da kasa, an nuna sunayen Allah madaukakin sarki guda 99 daka kayata a babban baje kolin kur'ani na duniya d ake gudanarwa a babban masallacin juma'a na marigayi da ke birnin Tehran.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, a daidai lokacin da rikici a birin da wasu birane a kasar Britania ke shiga ranarsa ta 4, da kuma zargin da kungiyoyin kara hakkin bil'adama suke wa gwamnatin kasar, na nuna karfin da ya wuce misali kan masu tarzomar, iministan kasar Britania ya bayyana sukar da ake wa gwamnatinsa a matsayin munafurci.

Ya bukaci yansandan kasar su yi amfani da albarusai na roba don shawo kan tarzomar da suka kasa shawo kanta kusan mako guda kenan amma kungiyoyin kare hakkin bil'adama da dama, wadanda suka hada da Human Right Wach, da kwamitin kare hakkin bil adama na kungiyar tarayyar turai, duk sun bukaci gwamnatin tania ta janye amfani da albarusai wajen tunkarar boren, wanda ya samo asali daga unguwar Totte da ke birnin London a ranar alhamis da ta gabata.

A baya dai gwamnatin kasar tania ta sha sukan kasashe kamar China da Jamhuriyar Musulunci ta Iran, da take hakkin bil'adama ta hanyoyin da suke bi wajen tunkarar tarzoma a kasashensu amma sai gashi a birnin London kadai gwamnatin ta tura 'yan sanda kimani dubu 16,000, kuma ta ba su umurnin amfani da dukkan dabarbaru da suka zama dole, daga ciki har amfani da albarusai na roba don shawo kan tarzoma a kasar.

841755

captcha