IQNA

Taron Kur'ani A Cikin watan Ramadan Mai Alfarma A Kasar Indonesia

17:03 - August 13, 2011
Lambar Labari: 2169910
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suke gudanar da ayyua na ibada a cikin wannan wata mai alfarma, an fara gudanar da tarukan kur'ani da suka kebance shi a birnin Jakrta na kasar Indonesia.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, lokacin musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suke gudanar da ayyua na ibada a cikin wannan wata mai alfarma, an fara gudanar da tarukan kur'ani da suka kebance shi a birnin Jakrta na kasar Indonesia wadda daya ce daga cikin kasashen musulmi mafi girma, wadda tafi yawan muslmi a duniya baki daya.
Hakika yin nsa a cikin duhu da rashin shiriya da bacewar zuciya da tunani da rashin basira da munafukai suke ciki, ya sanya sun rasa alkibla da rashin sanin ina suka dosa. Sunnar Allah ita ce yakan baiwa kafirai da batattu dama da lokaci isassshe, domin rahmarsa da tausayinsa gare su.
Domin ko sun samu damar yin tunani su tuba su dawo daga abin da suke yi, amma yin watsi da wannan damar da Allah madaukakin sarki yake baiwa mutum domin ya yi tunani kana bin yake yi, shi n eke kai mutum ga halaka acikin duhun bata.
Daidai lokacin musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suke gudanar da ayyua na ibada a cikin wannan wata mai alfarma, an fara gudanar da tarukan kur'ani da suka kebance shi a birnin Jakrta na kasar Indonesia da ke yankin gabacin Asia mai nisa.
841647

captcha