Bangaren kasa da kasa, babban daraktan kamfanin taliayr indomie a Nigeria ya bayyana cewa a cikin watan Ramadan suna bayar da irin wannan taliya da suke samarwa ga musulmi akalla miliyan uku a masallatai daban- daban.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labarn da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na alafrica an bayyana cewa, babban daraktan kamfanin taliayr indomie a Nigeria ya bayyana cewa a cikin watan Ramadan suna bayar da irin wannan taliya da suke samarwa ga musulmi akalla miliyan uku a masallatai musamman madai a cikin birnin Lagos babbar cibiyar kasuwancin kasar.
Ya ce sun lissafa manyan masallatai a wasu garuruwa na Nigeria inda suke aikewa da irin wannan abinci ga mutane gwargwadon iko, kuma limaman masallatai da dama asassa daban-daban na tarayyar Nigeria sun nuna matukar gamsuwa da wannan shiri kamar dai yadda ya ambata.
Daraktan kamfanin taliayr indomie a Nigeria ya bayyana cewa a cikin watan Ramadan suna bayar da irin wannan taliya da suke samarwa ga musulmi akalla miliyan uku a masallatai daban- daban.
842199