IQNA

An Nuna Wata Darduma Mai Rubutun Kur'ani A Baje Kolin Kura'ni A Malazia

11:29 - August 15, 2011
Lambar Labari: 2170939
Bangaren kasa da kasa, an nuna wata darduma da take dauke da rubutun kur'ani mia tsarki a wani baje kolin kan ayyukan kur'ani da ake gudanarwa yanzu haka a kasar malazia, wanda masu fasaha Iraniyawa suka saka.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanr gizo na Bernama an bayyana cewa, an nuna wata darduma da take dauke da rubutun kur'ani mia tsarki a wani baje kolin kan ayyukan kur'ani da ake gudanarwa yanzu haka a kasar malazia, wanda masu fasaha Iraniyawa suka saka wanda kuma hakan, daya ne daga cikin ayyukan fasaha da suka saba gudanarwa a duniya.

Irin wannan taron baje koli dai an saba guadanr da shi a kasar Malazia a birnin Kualalampour, wanda yake samun halartar cibiyoyin fasaha kan ayyukan kur'ani na kasar da kuma sauran kasashen musulmi da na larabawa, kamar yadda musulmi daga wasu kasashen gabacin nahiyar Asia sukan halarci irn wannan baje koli.

A daidai lokacin da aka shiga rana ta goam asha biya a cikin watan ramadana mai alfarma, an nuna wata darduma da take dauke da rubutun kur'ani mia tsarki a wani baje kolin kan ayyukan kur'ani da ake gudanarwa yanzu haka a kasar malazia, wanda masu fasaha Iraniyawa suka kai daga cikin kayyayakinsu a wannan baje koli.

842726
captcha