Bangaren kasa da kasa, babban bankin habbaka harkokin musulunci ya yi alkawalin duba yanayin da dalibai musulmi suke ciki a kasar Australia dangane da harkokin karatuns, inda ya sha alwashin basu taimako na musamman a wannan bangare.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, Iqbal Adam shugaban kwamitin kula da harkokin muslmi a kasar Australia ya bayyana cewa babban bankin habbaka harkokin musulunci ya yi alkawalin duba yanayin da dalibai musulmi suke ciki a kasar Australia dangane da harkokin karatuns, inda ya sha alwashin basu taimako na musamman a wannan bangare, bisa la'akari da cewa bas u samun abubuwan da ya kamata su.
Ya ci gaba da cewa a wasu bangarorin da bankin zai dauki nauyinsu domin kara bunkasa harkar ilimin musulmi kasar a wannan bangare musamman, kan harkokin injiniya da likita hada magunguna nomad a sauransu.
Babban bankin habbaka harkokin musulunci ya yi alkawalin duba yanayin da dalibai musulmi suke ciki a kasar Australia dangane da harkokin karatuns, inda ya sha alwashin basu taimako na musamman a wannan fage da ake Magana kansa.
842714