IQNA

Ana Gudanar Da Baje Kolin Kur'ani Mai Tsarki A Birnin Moscow

18:59 - August 16, 2011
Lambar Labari: 2172130
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Moscow na kasar Rasha tare da kayan tarihi da na fasahar musulunci da ke samun halartar daruruwan mutane musulmi da sauransu.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga shafin sadarwa na internet na Russia IC cewa, An fara gudanar da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Moscow na kasar Rasha tare da kayan tarihi da na fasahar musulunci da ke samun halartar daruruwan mutane musulmi da sauransu da suka hada da, mabiya addinan kirista.

Son kyalekyale daga abubuwan duniya dabi'a ce ta mutum, amma kuma abu mafi hadari shi ne, sonsu ya zama shi ne mafifici a cikin zuciyar mutum fiye da komai a rayuwarsa, yin amfani da abubuwan da Allah ya hore a cikin duniya domin yin abin da sabon Allah ba ne, babu laifi a cikinsa, yin sabanin hakan ne laifi.

Tunanin lahira da kwatanta jin dadin lahira da na duniya, yana rage tasirin son duniya a cikin zuciyar mutum, da wani baje kolin kur'ani mai tsarki a birnin Moscow na kasar Rasha tare da kayan tarihi da na fasahar musulunci da ke samun halartar daruruwan mutane musulmi na kasar.

843836

captcha