Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na na jaridar Al-bayan ta kasar hadaddiyar daular larabawa na bayyana cewa, mutane bakwai ne dai ya zuwa yanzu suke karawa da juna a gasar kur'ani ta birnin Dubai ta aka fara gudanarwa yau an shiga rana ta takwas, wadda ake gudanarwa a matsayi na duniya, kamar dai yadda rahoton ya yi nuni.
Kamar dai yadda aka mabata acikin ayar da tag abaci wannan, cewa wasu daga cikin abubuwa na duniya mutum yana sonsu bisa dabi'a, duk kuwa da cewa daga karshe dai masu gushewa ne, amma ita wannan ayar tana yin ishara ne da abubuwa na ni'ima da Allah madaukakin sarki ya yi tanadi ga masu tsoransa a duniya, wadannan ni'imomi masu dawwama ne na har abada, ba su gushewa saboda tsawon zamani.
Ko karewa saboda amfani da su, wannan tamkar zabi ne aka baiwa mutum domin ya zabi daya daga cikin wadannan nau'oi biyu na rayuwa, rayuwar duniya mai cike da wahalhalu, bakin ciki, kuma takaitatta.
843603