IQNA

An Hana Yada Wani Kwafin Kur'ani Saboda Kurakuran Bugu

17:09 - August 17, 2011
Lambar Labari: 2172825
Bangaren kasa da kasa, an hana yana wani kwafin kur'ani mai tsarki saboda matsalolin bugu da aka samu kamar yadda babban mai bayar da fatawa a yankin palastinu Muhammad Hussain ya fada.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto da ke cewa, an hana yana wani kwafin kur'ani mai tsarki saboda matsalolin bugu da aka samu kamar yadda babban mai bayar da fatawa a yankin palastinu Muhammad Hussain ya fada wanda kuma hakan na daya daga cikin malamai sukan dauka, idan an samu matsalar bugun kur'ani domin kaucema yaduwarsa.

Son kyalekyale daga abubuwan duniya dabi'a ce ta mutum, amma kuma abu mafi hadari shi ne, sonsu ya zama shi ne mafifici a cikin zuciyar mutum fiye da komai a rayuwarsa,
yin amfani da abubuwan da Allah ya hore a cikin duniya domin yin abin da sabon Allah ba ne, babu laifi a cikinsa, yin sabanin hakan ne laifi, tunanin lahira da kwatanta jin dadin lahira da na duniya, yana rage tasirin son duniya a cikin zuciyar mutum.

Hana yana wani kwafin kur'ani mai tsarki saboda matsalolin bugu da aka samu kamar yadda babban mai bayar da fatawa a yankin palastinu Muhammad Hussain ya bayyana yana da matukar muhimmanci, domin kuwa wadanda ba sani ba za su yi ta karanta shi a hakan.

844691

captcha