IQNA

An Gudanar Da Wani Zama Kan Sanin Dan Adam A Taron Baje Koli

11:44 - August 18, 2011
Lambar Labari: 2173044
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na sanin halayyar dan adam a taron baje koli na duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran, wanda ke samun halartar dubban mutane daga ko'ina cikin kasar da ma makwabtanta.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalt daga shafin sadrawa nayanar gizo an sheda cewa, an gudanar da wani zaman taro na sanin halayyar dan adam a taron baje koli na duniya da ake gudanarwa a birnin Tehran, wanda ke samun halartar dubban mutane daga ko'ina cikin kasar da ma makwabtanta ad suka hada da kasashen musulmi da na larabawa.

Akwai ni'ima, amma hakikanin ni'imar aljanna Allah ne kawai ya san yadda take. Baya ga 'ya'yan marmari masu dadi, da manyan lambuna da koramu ke gudana a karkashinsu, sauran nau'oin abinci da sha, wadanda aka bada misali da su daga cikin ni'imar aljamma, sauran ni'imomin ba musansu, saboda hankalinmu ba zai kama ba.

Wannan kuma zai ci gaba da kasancewa ne har abada. Abu mafi soyowa ga 'yan aljanna wanda yafi dukannin wadannan ni'imomi, shi ne yardar Allah madaukakin sarki, domin kuwa a duk lokacin da ya ce da 'yan aljanna ya yarda da su, to alokacin za su ji dadin da yafi wanda suke ciki.

845636

captcha