Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labar da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, a cikin watan gobe za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin marselle na kasar faransa tare da halartar mabiya addinin muslunci a wannan gasa kamar dai, yadda aka saba a kowace shekara.
Wani lokaci shaidan yakan sanya mai aikin alhari ya rika jin lallai shi yana aikata abu, ya rika jiji da kai da kallon sauran mutane batattu, shi kuma yana daukar kansa mai tsarki saboda aikin alhairin da yake yi.
To wanda ya samu kansa a cikin irin wannan hali ba ya daga cikin mutanen da wannan ayar ta ambata, domin siffar mai tsoron Allah ce ya kasance mai tawalu'u a cikin dukaknin lamurransa, kada ya yi wa mutane girman kai da izgili sai Allah ya kaskantar da shi ya wulakanta shi a duniya da kuma lahira.
845166