Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labar da ya nakalt daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, masu bore a kasar Yemen sun kafa wani kwamiti na gudanar da ayyuakn kasa a Yemen, da zai maye gurbin gwamnatin Ali Abdallah saleh wanda ya ki safka daga mulki sakamakon goyon bayan da yake samu na Amurka da munafukan larabawa daga ciki kuwa hard a gwamnain wahabiyawan Saudiyya.
Wasu abubuwan da suke tabbatar da cewa Allah shi kadai kuma shi ne yake da iko akan komai, shi ne ubangijin kowa da komai, shi ne yadda fitira ta dan adam da damfaru da hakan, domin kuwa a koda yaushe dan adam yana ji a kinsa cewa akwai wani karfi dake birbishinsa, ko da kuwa ya kasa gane cewa Allah ne, domin kuwa mai bautar gumaka ya dauka wannan karfin da ke birbishinsa shi ne gunkin, mai bautar dodanni ya dauka su ne suke da iko a birbishinsa.
Wanda wata kila mutumin babban farfesa ne kan ilmomi na hankali, kamar lissafi, sanin halayyar dan adam da sauransu, amma idan bai gane wane ubangiji ma takamaimai sai ya yi fangima da dirkaniya, to wanna jin da mutum yake da shi a cikin zuciyarsa, ya tabbatar da samur Allah.
846123