IQNA

Za A Girmama Wadanda Suka Gudanar Da gasar karatun Kur'ani Ta Sharjah

17:40 - August 20, 2011
Lambar Labari: 2174117
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani taro domin girmama makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki da suka shiga gasar kur'ani ta birnin Sharja a kasar hadaddiyar daular larabawa.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Alhalij an bayyana cewa, ana shirin gudanar da wani taro domin girmama makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki da suka shiga gasar kur'ani ta birnin Sharja a kasar hadaddiyar daular larabawa da ma sauran wadanda suka shiga gasar daga sassan kasar.

Wasu daga cikin malaman ma'abota littafi sun ki yi imani da manzon Allah a lokacin da ya zo da addinin muslunci daga Allah, duk kuwa da cewa an ambace shi a cikin littafan annabawa, da suka hada da zabura da attaura da injila, kuma sun karanta hakan sun sani, kuma sun gane shi ne ake nufi a lokacin da ya bayyana, saboda hassada, da neman wanzuwa kan matsayin girma da suke da shi a wajen mabiyansu.

Gudanar da wani taro domin girmama makaranta da mahardata kur'ani mai tsarki da suka shiga gasar kur'ani ta birnin Sharja a kasar hadaddiyar daular larabawa yana da matukar muhimamnci wajen karfafa gwiwar makaranta da mahardata.

846094
captcha