Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a fara gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Tilmisan na kasar Aljeria gasar da za ta samun halartar wakilai daga kashaen 47 da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na lexpressiondz an bayyana cewa, a yau ne za a fara gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Tilmisan na kasar Aljeria gasar da za ta samun halartar wakilai daga kashaen arba'in da bakwai da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa na arewacin Afirka da kuma na yankin gabas ta tsakiya.
Shugaban kwamitin shirya tarukan kur'ani da suka hada da gasa a kasar ne ya sanar da hakan, inda ya bayyana cewa yanzu dukaknin shirye-shirye sun kamamal adomin fara wannan gasa kamar dai yadda aka ashirya cewa a yau ne ranar farko, kuma ranar da za a gudanar da bukin budewa.
A yau ne za a fara gudanar da gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a birnin Tilmisan na kasar Aljeria gasar da za ta samun halartar wakilai daga kashaen arba'inda bakawai da suka hada da na musulmi da kuma na larabawa da suka hada da na yankin.
846538