Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na elkhabar an bayyana cewa, tashar talabijin din kur’ani ta kasar Algeria ta nuna rashin amincewarrta da nuna fim dim Hassa da Hussain, wanda aka shirya da nufin cin zarafin iyalan gidan manzon Alllah tare juya fuskar tarihi tabbatace domin bayyanawa duniya wani abu na daban.
Ayar da ke bayan wannan kuwa, tana yin bayani ne kan siffofin Allah madaukakin sarki, wanda ya hada dukkanin kamala, ya tsarkaka daga duk wani aibi, ba a zatinsa ba kawai, a a hatta a cikin dukkanin siffofinsa. Allah shi kadai ne ba shi abokin tarayya, kuma dawwamamme ne har abada, sabanin mu abin halitta, a da babu mu, sannan aka samar da mu, kuma wani lokaci zai zo da babu mu, alhali Allah haka ba ta faruwa da shi, bil hasali ma shi mai samarwa da rasarwa, shi kadai ne ya cancanci bautar ba yi, baya ga shi babu wani mahaluki da ya cancanci a bauta masa a matsayin ubangiji.
Allah ne kawai ake rusanawa a matsayin ubangiji, babu wani mahaluki da zaim iya maye gurbin Allah madaukakin sarki, komai ikonsa da dukiyarsa da karfin jikinsa da abin da ya yi kama da haka da yake takama da shi a gidan duniya.
847517