IQNA

Kungiyar Hizbullah Ta Yi Madallah Da Harin Ilat Da Aka Kai Kan Yahudawa

16:05 - August 22, 2011
Lambar Labari: 2175005
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a kasar Lebanon ta nuna matukar farin cikinta dangae da harin jarunta da aka kai kan yahudawan sahyuniya a yankin sina na kasar Masar lamarin da ya yi sanadiyar halakar wasu daga cikinsu.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ilubnan cewa, kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah a kasar Lebanon ta nuna matukar farin cikinta dangae da harin jarunta da aka kai kan yahudawan sahyuniya a yankin sina na kasar Masar lamarin da ya yi sanadiyar halakar wasu daga cikinsu wasu kuma suka samu munan raunuka.
Munafunci shi ne tushen duk wata barna a cikin al’umma, ammam mai irin wannan dabi’a idanunsa makance suke ba ya ganin gaskiya balantan aya bi ta, kuma a lokaci guda baya ganin barnan da yake kuma yake watsawa cikin mutane.
A maimakon haka ma munafukai suna ganin su ne kan sahihin tafarki, inda suke ganin cewa kawo cikas ga aikin jihadi wani kokari ne na hana zubar da jini, duk kuwa da cewa rashin yin hakan shi ne zai karfafa makiya da kafirai wajen yin dirar mikiya kan addini da mabiyansa.
Sakonnin da ke cikin wadannan ayoyi da kuma darussan da muka koya daga aikin munafunci su ne tasirin munafuncibai takaitu ga mutumin da yake munafuki ba, hakan yana rusa al’umma ga baki daya.

847187
captcha