Bangaren kasa da kasa, wani matashi a kasar Masar ya nuna hali na jaruntaka a lokacin gudanar zanga-zangar la’anatar haramtacciyar kasar Isra’ila a birnin Alkahira, inda ya cire tutarta ya kuma dora ta kasar Masar a kan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, y anakalto wani rahoto da ke cewa wani matashi a kasar Masar ya nuna hali na jaruntaka a lokacin gudanar zanga-zangar la’anatar haramtacciyar kasar Isra’ila a birnin Alkahira, inda ya cire tutarta ya kuma dora ta kasar Masar a kan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar ta yahudawan sahyuniya.
Daga cikin alamun munafunci akwai girman kai da jiji da kai da kuma ganin fifiko a kn sauran mutane, tare da raina kowa, munafiukai suna ganin su kadai ne masu hankali, su kadai ne masu wayau, suna kallon muminai mutane masu saukin yarda marassa wayau.
A duk lokacin da aka ce musu me ya sanya kuke fitar da kanku daga cikin sahun sauran muminai, sai su koma suna izgili, suna fadin maganganu masu kaushi da rashin kunya ga sauran muminai, kuma ga raki a duk lokacin da wata musiba ta same su, wanda hakan ke nuna raunin imaninsu da Allah madaukakin sarki, da kuma yadda shedan ya yi tasiri a cikin hankalinsu da zukatansu.
847235