IQNA

Tarukan Ranar Qods Suna Da Banbamci A Wuraren Sa Za A Gudanar Da Su

14:29 - August 24, 2011
Lambar Labari: 2176236
Bangaren kasa da kasa, fitaccen mamba a kungiyar gwagwarmaya ta Hamas Khali Abu Laila ya bayyana cewa a wannans hekarar za a gudanar da tarukan ranar Qods kamar yadda aka saba, duk kuwa da cewa yanayin lokutan gudanarwa zai sha banbam.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo na tashar talabijin din al-alam an bayyana cewa, fitaccen mamba a kungiyar gwagwarmaya ta Hamas Khali Abu Laila ya bayyana cewa a wannans hekarar za a gudanar da tarukan ranar Qods kamar yadda aka saba, duk kuwa da cewa yanayin lokutan gudanarwa zai sha banbam da wurare da kuma lkuta, saboda yanayin kasashe.

Ya ci gaba da cewa ranar Qods ran ace mai matukar muhimamnci ga usumin duniya baki daya, musamman ma al'ummar palastinu da suke fuskantar zalunci da danniya daga yahudawan sahyuniya, tare da mayar da su saniyar ware a cikin dukaknin lamurra na duniya bayan da aka ki amincewa da su a matsayin al'umma mai kasar kanta.

Fitaccen mamba a kungiyar gwagwarmaya ta Hamas Khali Abu Laila ya bayyana cewa a wannans hekarar za a gudanar da tarukan ranar Qods kamar yadda aka saba, duk kuwa da cewa yanayin lokutan gudanarwa zai sha banbam bisa yanayin wurare da ke kasashen musulmi da na larabawa, da wasu kasashen nahiyar turai.

848098



captcha