Bangaren siyasa da zamantakewa, shugaban kwamitin kula da harkokin musulmi na yankin Jamu a Keshmir da ke karkashin ikon kasar India ya bayyana cewa hakika hukumar da Imam Ali (AS) ya kafa babbar abin koyi ce ga dukaknin mutanen duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoto daga bangaren yada labaransa na kudancin Asia cewa, Abbas Ansari shugaban kwamitin kula da harkokin musulmi na yankin Jamu a Keshmir da ke karkashin ikon kasar India ya bayyana cewa hakika hukumar da Imam Ali (AS) ya kafa babbar abin koyi ce ga dukaknin mutanen duniya ga baki daya.
Ya ci gaba da bayyana cewa hakikanin gaskiya baya ga hukumar da mason Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsakaka ya kafa a birnin Madina, babu wata gwamnati da ta yi kama da ta Imam Ali (AS) ta fuskar adalci da aiwatar da umurnin Allah madaukakin sarki.
Shugaban kwamitin kula da harkokin musulmi na yankin Jamu a Keshmir da ke karkashin ikon kasar India ya bayyana cewa hakika hukumar da Imam Ali (AS) ya kafa babbar abin koyi ce ga dukaknin mutanen duniya kamar dai yadda dukaknin malman tarihi suka tabbatar, kuma aka gani rubuce a cikin littafai.
848096