IQNA

An Bude Shafin Yanar Gizo Na Taron Birnin Najaf Na Kasa Da Kasa

20:10 - August 29, 2011
Lambar Labari: 2178926
Bangaren kasa da kasa, an bude shafin sadarwa na yanar gizo dangae da taron da za a gudanar kan ranar birnin Najaf ta kasa da kasa da za gudanar, inda birnin zai zama birnin musuluncida al’adu da ilimi na shekara ta 2012.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na alnajaf2012 an bayyana cewa, an bude shafin sadarwa na yanar gizo dangae da taron da za a gudanar kan ranar birnin Najaf ta kasa da kasa da za gudanar, inda birnin zai zama birnin musuluncida al’adu da ilimi na shekara ta 2012 kamar dai yadda amsu daukar nauyin shrya wannan taro suka sanar.
Wannan aya mai albarka tana daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki da suka yi bayani filla-filla a kan asalin kyawawan dabi'u da akidar musulunci ta koyar da dan adam, an ruwaito daga manzon Allah (SAW) cewa duk wanda ya yi aiki da wannan aya lallai imaninsa ya kammala. Haka nan dangane da ayar canja alkibla, an ambaci cewa yahudawa sun nemi su kawo rikici kan lamarin.
Amma wannan aya mai labarka ta ba su amsa, inda ta bayyana musu kada ku yi tsammanin cewa addinin Allah shi ne kawai kallon alkibla, bin addinin Allah da aiki na gari na tattare da abubuwa uku, daya yana da dangantaka da akida ta imani da Allah madaukakin sarki, wato dole mutum ya yi imani da Allah da mala'ikunsa, da littafan da aka safkar daga sama da kuma annabawan Allah.
850909

captcha