IQNA

Kasar Togo Ta Bayyana Ranar Ta Sanar Da Ranar Da Za A Gudanar Da Idi

20:04 - August 29, 2011
Lambar Labari: 2178929
Bangaren kas ada kasa, gwamnatin kasar Togo ta sanar da ranar laraba mai zuwa amatsayin ranar da za ta gudanar da idin karamar salla a hukumunace a duk fadin kasar, wanda ya yi daidai da ranar tara ga watan Sharivar.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, a yanakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo africscoop cewa, gwamnatin kasar Togo ta sanar da ranar laraba mai zuwa amatsayin ranar da za ta gudanar da idin karamar salla a hukumunace a duk fadin kasar, wanda ya yi daidai da ranar tara ga watan Sharivar na shekarar shamsiyya.
A bisa tsari na addinin muslunci, a lokacin aiwatar da kisasi dole ne a kiyaye adalci, a kan haka ne ma wurin aiwatar da irin wannan hukunci babu fifiko ga wani a kan wani, in banda wasu wurare kawai da aka kebance, wanda bahasinsu yana cikin ilimin shari'a da hukunce-hulkuncenta.
To lokacin da mutane suke jin haka, za a samu karancin kasashe-kashe a cikin al'umma, kenan ta nan musulunci ya tababbatar da tsaro ta hanyar shari'arsa da tsarinasa a cikin rayuwar jama'a.
850831


captcha