IQNA

Idil Karamar Sallah A mafi yawan Kasashen Musulmi A Yau Talata

11:57 - August 30, 2011
Lambar Labari: 2179263
Bangaren kasa da kasa, mafi yawan kasashen musulmi sun sanar da ranar yau talata a matsayin ranar idin karamar salla, inda ake ta gudanar da shagulgula da murna da kuma annashawa da hakan ya hada hard a wasu daga cikin yammacin trai.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a labarin da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an sheda cewa, mafi yawan kasashen musulmi sun sanar da ranar yau talata a matsayin ranar idin karamar salla, inda ake ta gudanar da shagulgula da murna da kuma annashawa da hakan ya hada har da wasu daga cikin yammacin trai kamar dai yadda rahoton ya tabbatar.

Za a iya kiran munafukai a matsayin ahalin kafirci kuma ahalin wuta kamar dai yadda ayoyi da dama suka ishara da hakan, a ranar lahira munafukai za su tashi bas u da rabo daga rahmar ubangiji da sa'adarsa, muminai da suke fuskantar izgili da ba'a daga munafukai su ne cikin ni'ima da gafara daga ubangijinsu madaukakin sarki.

Ko da yake mutum munafuki yana da harshe da idanu da kunnuwa kamar sauran mutane, amma kuma kunnuwansa da idanunsa ha harshensa ba a shirye suke su karbi gaskiya ba, ta hanyar saurare ko gani ko fada ba.

Saboda haka ne ma kur'ani mai tsarki ya bayyana munafukai da cewa mutane wadanda ba su da shu'uri, ba sad a masaniya, ba sa idon basira, suna cikin dimowa.

852258

captcha