IQNA

Babban Sakataren OIC Ya Taya Musulmi Murnar Sallar Idil Fitr

12:03 - August 30, 2011
Lambar Labari: 2179268
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya taya dukaknin al'ummar musulmi murnar salla tare da yin fatan alhairi ga kowa da neman Allah ya karbi dukaknin iabadun musulmi suka yi a cikin wannan wata mai alfarma.



Kamfanin diallcin labara iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto da ke cewa, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya taya dukaknin al'ummar musulmi murnar salla tare da yin fatan alhairi ga kowa da neman Allah ya karbi dukaknin iabadun musulmi suka yi a cikin wannan wata mai alfarma da ya gabata na Ramadan.

Suna rufe idanunsu daga bin gaskiya, tare da karkata zuwa ga kafirci , da kuma kasa banbamce tsakanin gaskiya da karya a cikin lamurra, suna bin bata ido rufe wannan ne ya sanya ko sun ga gaskiya da idanunsu biyu ba za su bita ba, ko sun ji gaskiya da kunnuwansu ba su yi aiki da ita, harshensu kullum yana fadin abin da shi ne cikin zukatansu ba, wanda ya karar da rayuwarsa acikin wannan yanayi, yana daga cikin masu hasara a rayuwar duniya.

A cikin aya ta goma sha bakawai Allah madaukakin sarki ya kamanta munafukai da haske da ke tafiya sakai, haka nan kuma munafukai tamkar masu tafiya ne a cikin duhun dare da suke tafiya acikin cabin laka, suna cikin tsoro da figita aduk lokacin da suka tsawa ko ganin walkiya, sakamakon rashin natsuwar zuciya, da rashin imani na gaskiya.

851828


captcha