IQNA

An Fara Wani Baje Kolin Kur'ani Da Rubutun Kasar Pakistan

12:00 - August 30, 2011
Lambar Labari: 2179269
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani baje koli a birnin Karachi an kasar Pakistan da nufin nuna yadda aka samu fasahar rubuta kur'ani mai tsarki amma da bakaken yankin wanda ba a cika samun hakan ba.


Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, an fara gudanar da wani baje koli a birnin Karachi an kasar Pakistan da nufin nuna yadda aka samu fasahar rubuta kur'ani mai tsarki amma da bakaken yankin wanda ba a cika samun hakan ba kamar dai yadda su kansu al'umamr yankin suka tabbatar.

Daga karshe muna kira ga masu saurare, da su yi la'akari da irin abubuwan da wadannan ayoyi suke dauke da sun a darussa da kuma yin hannuka mai sanda ga dukkain mutane masu imani, domin kauce wa fadawa cikin wani yanayin da Allah bai yarda da shi ba, Allah yak are mu.

Gudanar da wani baje koli a birnin Karachi an kasar Pakistan da nufin nuna yadda aka samu fasahar rubuta kur'ani mai tsarki amma da bakaken yankin wanda ba a cika samun hakan ba yana da matukar muhimamnci ga al'ummar kasar, wadanda mabiya addinin muslunci ne.

851790




captcha