IQNA

Iyalan Shahidan Kasar Bahrain Suna Tarukan Idin Karamar Sallah

11:59 - August 30, 2011
Lambar Labari: 2179275
Bangaren kasa da kasa, jam'iyar musulunci ta kasar Bahrain wato alwfaq tana taya dukkanin al'ummar musulmi na kasar Bahrain murnar karamar sallah tare da nuni alhini ga iyalan wadanda suka yi shahada a yunkurin neman sauyi a kasar.




Kamfanin dilalcnin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, , jam'iyar musulunci ta kasar Bahrain wato alwfaq tana taya dukkanin al'ummar musulmi na kasar Bahrain murnar karamar sallah tare da nuni alhini ga iyalan wadanda suka yi shahada a yunkurin neman sauyi a kasar a hannun mahukuntan mulkin kama karya da fir'ananci.

Tsawa da walkiya a sararin samaniya alama ce ta safkar ruwan sama da rahma da jin dadi da kuma fitar tsirrai a bayan kasa, amma hakan ba ga kowa yake ba, sai dai ga wadanda dama a suna jiran wannan rahmar ubangiji ne, amma ga mutumin da yake kan hanaya matafiyi ya lamarin yake.

Hasken wuta mai rauni da kuma walkiya da ke tafe da hadari ba za su iya haskaka wa munafuki ba, wanda ba ashirye yake ya karbi gaskiya daga ubangiji ba, saboda haka irin wadannan tsawa da walikiya da ruwan sama ba rahma ce a gare su ba, domin su kansu wani bangare ne na musiba acikin rayuwar al’umma.

Munafukai ba su cikin tarbar duk wata albarka da Allah madaukakin sarki yake safkar ma bayinsa, domin kuwa a kowane lokaci suna zaton rahmar Allah azaba ce gare su saboda munanan ayyukan da suke aikatawa, domin kuwa ba su kan shirya da ubangiji ya aiko wa bayinsa ta hanyar manzonsa tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.

851596
captcha