IQNA

Matar Gaddafi Da ‘Ya’Yansa Sun Gudu Zuwa Kasar Algeria

12:49 - August 31, 2011
Lambar Labari: 2179755
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Algeria ta sanar da shigar matar Gaddafi da ‘ya’yansa uku a cikin kasarta, amma a cewar bayanin ba a cikin kasar ne za su zauna ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na taslij cewa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Algeria ta sanar da shigar matar Gaddafi da ‘ya’yansa uku a cikin kasarta, amma a cewar bayanin ba a cikin kasar ne za su zauna ba domin kuwa za su tafi wata kasar ne da za ta karbe su ba.
To amma a fili ya ke cewa mutanen da za su amfana daga wannan littafi na Ubangiji su ne mutanen da suke neman gaskiya sannan kuma a shirye suke su karbe ta. Don kuwa mutane masu taurin kai da tsaurin ra'ayi da bautar son zuciyarsu, wadanda ba wai ma kawai ba a shirye suke su nemi gaskiya ba, face ma dai a shirye su ke su dushe haske gaskiya a duk inda ta kunno kai, lalle irin wadannan mutanen kan ba za su taba amfanuwa da Alkur'ani din ba.
A saboda haka tun a farko akwai bukatar tsoron Allah na fidira da kuma daga cikin zuciyar mutum wadanda su ke a matsayin share fage karbar wannan shiriya. A saboda haka ne wannan aya take cewa: "shiriya ne ga masu takawa", wato Alkur'ani shi ne tushen shiriyar masu tsoron Allah.
852387

captcha