IQNA

Idi Yana Fito Manyan dabiu Da Musulnci Yake Koyar da Mabiyansa

18:53 - September 04, 2011
Lambar Labari: 2181215
Bangaren siyasa da zamantakewa, shugaban kasar Turkmenetan ya bayyana cewa idin musulunci yana bayyana irin dabi'a ta kololuwa da wannan addini ya koyar da mabiyansa ta son zaman lafiya da girmama juna da sauran al'ummomi.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, bangaren yada labaransa na tsakiyar Asia ya bayar da rahoto shugaban kasar Turkmenetan ya bayyana cewa idin musulunci yana bayyana irin dabi'a ta kololuwa da wannan addini ya koyar da mabiyansa ta son zaman lafiya da girmama juna da sauran al'ummomi ta yadda zaman lafiya zai game duniya baki daya.

A bisa akidar mu 'Bismillah' wata aya ce cikakkiya kuma wani bangare ne na suratul hamd. Saboda Ahlulbaitin Manzon Allah (s.a.w.a) suna fushi da wadanda suke kin karanta wannan ayar ko kuma suke karanta ta a hankali a lokacin salla, don haka suke karanto ta fili a cikin dukkanin sallolinsu.

Yanzu bari mu yi dubi cikin darussan da suke cikin wannan aya
basmala tana sanya wa ayyukan mu abubuwan ado na Ubangiji sannan kuma ta kan tseratar da ayyukan mutum daga bala'i na shirka Basmala tana nufin cewa Ya Ubangiji Allah lalle ban mance da kai ba, don haka kai ma kada ka mance da ni.

Duk wanda ya ke fadin 'Bismillah' to lalle ya hada kansa da karfi maras karshe da kuma wata rahama maras karewa ta Ubangiji muna fatan kun ji dadin wannan shirin, sannan kuma mun sami damar bayyanar muku da wani bangare na koyarwar Alkur'ani mai girma. Don haka sai ku biyo mu a shiri na gaba inda za mu ci gaba daga inda muka tsaya.

853524


captcha