Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dilalncin labaran Reauters cewa wasu daga cikin masu kula da babban dakin karatu na birnin Iskandariya sun bayyana cewa suna da wasu bayanai da suke rubuce wasu kuma kan hotuna masu motsi a kan abubuwan da suka faru a Masar a lokacin da ak ayi juyin juya halin da ya kawo karshen mulkin kama karya na Husni Mubarak.
Allah Madaukakin sarki yana ba kafirai rata a cikin abin da suke yi na kafrci, wannan kuma sunna ce ta Allah, wannan kuwa ba gazawa ce daga Allah ba, a'a yana ba su dama ne domin su yi abin da suke so, su yi girman kai su yi jiji da kai, su yi kafirci da fitsara a bayan kasa, ta yadda Allah zai kama su da hujja, wanda hakan ke tabbatar da adalci irin na Allah.
Domin kuwa da a ce lokacin da suke cikin kafircinsu za su dawo su tuba su kadaita Allah, su bi manzonsa, to da Allah ya gabatar musu dukkanin abin da suka yi masa na manyan laifuka, to amma kafirai da suke cikin duhun dimuwa, suka yi nisa da hasken shiriya, suna ganin hakan tamkar gazawa ce daga Allah, domin kuwa ya ce kada a yi kaza, su kuma sun yi wannan abun ba tare da wani abu ya same su ba, wannan sai ya kara nisantar da su hasken imani, tare da kara nutsewa a cikin bata da duhun kafirci da shirka. 856320