IQNA

21:27 - September 11, 2011
Lambar Labari: 2185281
Bangaren kasa da kasa, an yi kira da a gaggauta sakin likitocin da ake tsare da a gidan kurkun kasar Bahrain sakamakon abubuwan da suka faru na zanga-zangar neman sauyi a kasar.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto rahoton da ke cewa babban lauya da ke kare fursunonin siyasa a kasar Bahrain an yi kira da a gaggauta sakin likitocin da ake tsare da a gidan kurkun kasar Bahrain sakamakon abubuwan da suka faru na zanga-zangar neman sauyi an yi kira da a gaggauta sakin likitocin da ake tsare da a gidan kurkun kasar Bahrain sakamakon abubuwan da suka faru na zanga-zangar neman sauyi a cikin harkokin siyasa da mulki Bahrain.
Wannan ayar tana yin nuni ne da cewa halin mutum na son ya mallaki kowai ya kai shi ga nuna cewa Ubangiji ma yana tare da shi ne shi kadai, ba waninsa ba. Yana daukar cewa Ubangiji nashi ne shi kadai ba na waninsa ba, alhali kuwa shi Ubangiji bai kebanta mabiyan wani addini ne ko wata zuriya ko wata kabila ba, Ubangiji na dukkanin talikai ne.
Wasu daga cikin mabiyan annabi Musa da annabi Isa da su ke son tabbatar da cewa addininsu ne kadai gaskiya da kuma rusa sauran addinai. Abinda su ke riyawa kenan har ta kai suna cewa annabi Ibrahim da kuma sauran annabawan da su ka zo bayansa suna kan addininsu ne.
Ga shi kuwa ta fuskar tarihi annabi Musa da annabi Isa sun zu ne bayan wadancan annabawan, saboda haka abinda wadannan mutanen su ke riyawa ba komai ba ne sai bakin kishi mara dalili da kuma nuna wariya, idan ba wannan ba ba su da wani dalilin da za su iya dogaro da shi.
Al'kur'ani yana bayyana gurbata gaskiya ko boye ta a matsayin zalunci mai girma, musamman ma dai idan ya kai ga karkacewar akida da kuma tunanin zuriyar da ta biyo baya da kuma zamunna mabanbanta, ya kuma hana al'adun bil'adama su bunkasa su kai ga kamala.
857989
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: