IQNA

Pira Ministan Canada Ya Sha Suka Kan Bata Addinin musulunci Da Yake Yi

21:25 - September 11, 2011
Lambar Labari: 2185282
Bangaren kasa da kasa, babbar majalisar musulmin kasar Canada ta yi kakkausar suka kan pira ministan kasar dangane da suka r addinin muslunci da ya yi ba gaira ba sabar sai domin tsananin kiyayyar da ayke da ita kan muslmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Canoe cewa babbar majalisar musulmin kasar Canada ta yi kakkausar suka kan pira ministan kasar dangane da suka r addinin muslunci da ya yi ba gaira ba sabar sai domin tsananin kiyayyar da ayke da ita kan muslmi da addinin muslunci, wanda kuma dama ya shahara da hakan.
Al'ummar da ta ke rayayya dole ne ta zama wacce ta ke dogaro da ayyukanta, ba da tarihin magabatanta annabawa da kabilarta ba. Dukkaninsu sun gushe kuma ayyukan da su ka yi yana damfare ne da su, kamar kuma yadda ayyukanku su ke damfare da ku.
Daukaka wani abu ne da wanda daidaikun mutane da kungiyoyi su ke samu ta hanyar aiki, ba abu ne da ake gado ba wanda 'ya'ya za su gada daga iyaye, manzon Allah ya dauki shekaru goma sha uku a makko ya rika fuskantar Baitul Mukaddas yana yin salla. Domin kuwa albibla ce wacce dukkanin masu bautar Allah su ke girmamawa, wuri ne kuma da dukkanin addinai su ke girmamawa. 857881
captcha