IQNA

Mutanen Yankin Asia Dangantaka Addini Mai Tsawo Ta Hada Su

14:06 - September 12, 2011
Lambar Labari: 2185851
Bangaren kasa da kasa, mutanen kasashen yankin Asia suna da tsohuwar dangantak ad ata hada sun a tsawon zamuna musamman ma ta fuskacin addini da koyarwarsa kamar dai yadda muka gani.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, babban sakataren kwamitin shirya taron addini na yankin Asia ya bayyan acewa mutanen kasashen yankin Asia suna da tsohuwar dangantak ad ata hada sun a tsawon zamuna musamman ma ta fuskacin addini da koyarwarsa kamar dai yadda muka gani ana samun kyakkayawar fahimtar juna da kuma yada ilmomin tsakanin mutanen wadannan kasashen.

Kamar yadda ya zo acikin tarihi, a farkon musulunci wani gungu na sahabban annabi sun yi hijira a tare da shi daga makka zuwa madina, amma ba su da gidaje acikin madina kuma basu da hanyar samun kudin shiga, domin kuwa mushrikan makka sun kwace musu gidaje da dukiya.

Mutanen madina sun baiwa wasu daga cikin muhajirun wuri acikin gidajensu, amma mafi yawancinsu suna rayuwa ne a kusa da masallacin annabi a wani wuri da ake kira Sifah. Wannan ayar tana kiran muminai ne da su taimaka musu da warware matsalolin da su ke ciki.

858482



captcha