Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo cew, day adag acikin fitattaun malamn addinin muslunci na kasar Bahrain Jojjatol Eslam Abdulalh Daqqaq yana cewa mutanen akasar Bahrain da suke gudanar da bore domin neman sauyi a cikin harkokin siyasa da mulkin kasar suna kwatanta kyawan halaye a yunkurin nasa da kuma mutuntaka kamar dai yadda addinin musulunci ya koyar da mabiyansa.
Ayar da ke bayan wannan kuwa, tana yin bayani ne kan siffofin Allah madaukakin sarki, wanda ya hada dukkanin kamala, ya tsarkaka daga duk wani aibi, ba a zatinsa ba kawai, a a hatta a cikin dukkanin siffofinsa. Allah shi kadai ne ba shi abokin tarayya, kuma dawwamamme ne har abada, sabanin mu abin halitta, a da babu mu, sannan aka samar da mu, kuma wani lokaci zai zo da babu mu, alhali Allah haka ba ta faruwa da shi.
Bilhasali ma shi ne mai samarwa da rasarwa, shi kadai ne ya cancanci bautar ba yi, baya ga shi babu wani mahaluki da ya cancanci a bauta masa a matsayin ubangiji madaukakin sarki, kuma a koda yaushe Allah yana kwararoro rahamarsa ga dukaknin bayinsa, na gari da batattu.
858759