IQNA

Taro Kan Mahangar Musulunci Dangane Da Kafa Daula A Masar

19:02 - September 14, 2011
Lambar Labari: 2187509
Bangaren kasa da kasa, kwamitin shirya tarukan addini na kasar Masar ya bayyana cewa nan ba da jimaw aba za a gudanar da taro babbar jami'ar musulunci ta Azhar kan mahangar addinin muslunci dangane da kafa daula da yadda ake tafiyar da ita.

Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Islamic.naseej cewa, kwamitin shirya tarukan addini na kasar Masar ya bayyana cewa nan ba da jimaw aba za a gudanar da taro babbar jami'ar musulunci ta Azhar kan mahangar addinin muslunci dangane da kafa daula da yadda ake tafiyar da ita bisa koyarwar ta addini.
Duk da cewa Ubangiji ya dauki nauyin wadatar da mutanen Bani Isra’ila da abinci da kuma abin sha a wannan busashiyar hamada. Amma jahilci da kuma rashin godiyarsu sun kaisu ga rokon annabi Musa wani nau’in abinci annabi Musa ya basu amsa da cewa, shin ta yaya zasu masanya abinda da ake saukar maku daga sama na abinci da abin sha, da wadanda yake bayan kasa, wanda kuma bai kai shi kyau da daraja ba.

Sannan idan kuna sun samun irin wannan abincin da kuka tambaya to dole fa ko yaki makiyanku ku shiga gari don kaiwa ga irin wannan abincin da farko ba a shirye kuke ku shiga yaki da jihadi ba, sannan akwai bukatar ku yi tanadin rayuwa cikin birni. Wanda ya fi wahala bisa halin da kuke ciki. Son jin dadinku zai jawo mako kaskanci da wahala. Banda haka Allah zai yi fushi da ku.

Irin wannan bukatar ku wanda bai dace ba, da kuma rashin mutunta ayoyin Allah da kuka gani zai kai ku ga kashe annabawan Allah don cimma bukatunku na ciki cikunanku rayuwa mai sauki.
Wannan ayar tana bayyana inda bautawa ci da kuma kodayin hutu da sauki yakan saukar da mutuncin mutum ya lalata rayuwarsa.
860173

captcha