IQNA

Taron Bahasi Kan Zubin Wakokin Maulana Da Kur’ani Mai Tsarki

22:22 - September 14, 2011
Lambar Labari: 2187546
Bangaren siyasa da zamantakewa, jami’ar Malamya da ke kasar Malzia za ta dauki nauyin shirya wani zaman taro da zai yi nazari kan zubin wakokin Maulana da ak afi sani masnawi, da kuma hikimar kur’ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna yahabarta cewa, a wani rahoto da ya samu daga shafin sadarwa na UM an sheda cewa, babbar jami’ar nan Malamya da ke kasar Malzia za ta dauki nauyin shirya wani zaman taro da zai yi nazari kan zubin wakokin Maulana da ak afi sani masnawi, da kuma hikimar kur’ani mai tsarki taron da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na duniya.
Wannan aya mai albarka tana yin ishara zuwa matsayin ayyuka da kuma abin da suke haifarwa ga ma’abotansu, ba manzon Allah ne kawai a dora wa nauyin yin kira zuwa ga aikata kyakyawan aiki ba, a ‘a kowa yana da hakkin ya yi kira zuwa ga aikata abin da Allah ya yi umurni bisa koyarwar manzon, duk wanda aikata kyakyawa kuma ya yi kira zuwa ga kykywa to yana da kamasho a cikin hakan, haka nan kuma duk wanda ya aikata mummuna aiki ko ya yi kira zuwa ga aikata shi, to yana da kamasho a cikin hakan.
Ana sanin abu mai kyau ne ta hanyar yin dubi ga dukaknin ayyukan manzon Allah (SAW) da kuma abin da ya yi umurnin a aikata, haka nan kuma ana sanin abu mai muni ta hanyar yin dubi ga abin da manzon Allah ya nisanta, ko kuma ya yi umurni da a nisance shi, domin kuwa addinin muslunci ba bai bar mabiyansa kara zube ba.
860165
captcha