IQNA

An Kirayi Musulmi Da Su Isa Birnin Qods Domin Kare shi Daga Yahudawa

15:30 - September 19, 2011
Lambar Labari: 2190077
Bangaren kasa da kasa, manyan malamai da fitattun mutane da kungiyoyin addini sun kirayi dukaknin musulmin yankunan palastinu da su kaiwa masallacin Qods daukin gaggawa domin kare shi daga shishigin yahudawan sahyuniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na jaridar Al-sharq Al-ausat cewa, manyan malamai da fitattun mutane da kungiyoyin addini sun kirayi dukaknin musulmin yankunan palastinu da su kaiwa masallacin Qods daukin gaggawa domin kare shi daga shishigin yahudawan sahyuniya, wadamda suke da niyar rushe masallacin ta hanyar gina ramuka na karkashin kasa, tare da cikakken goyon bayan gwamnatin Amurka.
A cikin kur’ani mai tsarki a bayanin ayoyi cikin ayoyin da suka gabata mun ji irin yadda munafukai suke yi wa manzon Allah zagon kasa domin kawo masa matsala a cikin lamarinsa na tafiyar da al’umma bisa koyarwar addinin muslunci, haka nan ma wannan aya mai albarka tana yin bayani ne kan yadda wasu munafukai suke yada jitajita tsakanin muminai da nufin raunana imaninsu, musamman ma kan batun yaki, da lamurin tsaro.
A lokaci guda kuma tana yi mana ishara da yadda ya zama wajibi a mayar da lamari ga wadanda su ne jagori na addini masu tsoron Allah da tsentseni da kuma sanin lamurra ta fuskar ilimi na addini, wadanda su ne za su iya warware matsaloli a cikin rayuwar zamantakewar musulmi.
862998
captcha