Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; wani kamfani na kasar Indiya mai suna I_TEL ne a karon farko a kasar Indiya yak era wata salulua ta jeka da gidanka na musamman ga musulmi da kuma aka shigar da shi a cikin kasuwa.Ita dai wannan hanya ta sadarwa irin ta zamani ta kumshi kiran salla da bayyana lokutta na musammanma na addini da raneku da kwanan wata na musulunmci da kuma nunwa musulmi kibla da kuma kididdiga ta fitar da zakka da daidai sauran abubuwa makamantan haka.
863779