Bangaren kasa da kasa: A daidai lokacin da ake tattaunwa kan amincewa da kasar Palasdinu a hukumce,tuni kungiyar gwagwarmaya ta Hamsa a wani zama na musamman day a kumshi dokoki a Palasdinu ta bukaci majalisar dinkin duniya a hukumce ta amince da kasar Palasdinu da yancin palasdinawa.
Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; A daidai lokacin da ake tattaunwa kan amincewa da kasar Palasdinu a hukumce,tuni kungiyar gwagwarmaya ta Hamsa a wani zama na musamman day a kumshi dokoki a Palasdinu ta bukaci majalisar dinkin duniya a hukumce ta amince da kasar Palasdinu da yancin palasdinawa.Wannan bukata ta kungiyar gwagwarmaya ta hamas ta z one a daidai lokacin da ake shirin bude taron majalisar dinkin duniya na shekara shekara da aka saba gudanarwa duk shekara sheka a karshen wannan wata na satumba inda shugabannin kasashen duniya ke taruwa da tattaunwa batutuwan da suka daminsu .
863846