Bangaren kasa da kasa; komitin bincike mai zaman kansa a Kasar Bahrain a jiya ne ashirin da bakwai ga watan Shahrivar shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shasiya ya fara bincike da ziyartar guraren da aka lalata masallatai talatin da takwas nay an shi'a a kasar da kuma huseiniya da gine-ginan yan shi'a a kasar kamar yadda aka daurawa komitin nauyin gudanar da bincike kan wannan zargi.
Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; komitin bincike mai zaman kansa a Kasar Bahrain a jiya ne ashirin da bakwai ga watan Shahrivar shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shasiya ya fara bincike da ziyartar guraren da aka lalata masallatai talatin da takwas nay an shi'a a kasar da kuma huseiniya da gine-ginan yan shi'a a kasar kamar yadda aka daurawa komitin nauyin gudanar da bincike kan wannan zargi.Guraren ibada da daman e aka lalata da kuma Konawa a kasar ta Bahrain a daidai lokacin rikici da zanga-zangar kawo sauyi da canji a siyasar wannan kasa . Kuma mutane da daman e aka jikkata da rasa rayukansu saboda karfi day a wuce kima da mahukumtan wannan kasa tare da taimakon sojojin kasar Saudiya suka nuna kan fararen hula.
863758