IQNA

Tibka Da Warwara Daga Obama Kan Amincewa Da Kasar Palasdinu

17:48 - September 20, 2011
Lambar Labari: 2190884
Bangaren kasa da kasa: jaridar Financial Times ta ingila ta watsa labarin tibka da warwara da Barack Obama ke nunawa kan daukan matakin day a shafi bawa kasar Palasdinu yancinta da shugaban kasar Amerike ke nunawa .

Kamfanin dillancin labarai na iknna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; jaridar Financial Times ta ingila ta watsa labarin tibka da warwara da Barack Obama ke nunawa kan daukan matakin day a shafi bawa kasar Palasdinu yancinta da shugaban kasar Amerike ke nunawa .Wannan ba shi ne karon farko ba da mahukumtan Amerika musamman gwamnatin Amerika ke nuna bangaranci da goyan bayan haramtaccoyar kasar Isra'ila a matakin day a shafi bawa al'ummar palasdinu yanci ko kwato masu ynacinsu daga azzalumar kasar ta Isra'ila.

863713

captcha